Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{a.s} - ABNA - Bagheri Khani mataimakin ministan harkokin wajen Iran kan harkokin siyasa ya fadi cewa: “ Yarjejeniyar nukiliya da aka fi sani da suna JCPOA tana raye saboda aiki nauyin da ya rataya a wuyanta da Iran take yi.
A na sa bangaren wanda ke jagorantar tawagar kasar Rasha a tattaunawar ya ce : “ Iran da sauran kasashen turai 4 wato Birtaniya Faransa, Rasha da China gami da kasar Jamus suna aiki akan daftarin kudurin da iran ta mika musu a wajen zaman.
342/